1.6 KiB
sha wahala domin mu
Kalmar nan "mu" ya shafi mutanen da Bitrus ke rubuta musu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive"
domin ya kawo mu ga Allah
Ya na iya yiwuwa Bitrus na nufin cewa Almasihu ya mutu don ya haɗa dangantaka tsakanin mu da Allah (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Aka kashe shi cikin jiki
A nan "jiki" na nufin jikin Almasihu; bisa ga jiki, an kashe Almasihu. AT: "Mutane sun kashe Almasihu cikin jiki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
amma aka rayar da shi cikin Ruhu
AT: "ruhun ya rayar da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ta wurin Ruhun
Ma'anoni masu yiwuwa 1) ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki 2) kasancewa cikin ruhu.
Ta wurin Ruhun, ya tafi
Ma'anoni masu yiwuwa 1) "Ta wurin ikon Ruhu Mai Tsarki, ya tafi" ko 2) "cikin ruhu ya tafi."
ga ruhohin da ke a yanzu cikin kurkuku
Ma'anoni masu yiwuwa na kalmar nan "ruhohi" 1) "mugayen ruhohi" ko 2) "ruhohin mattattun mutane."
sa'adda Allah yake jira da hakkuri
Kalman nan "hakkuri" na nufin Allah kansa. Bitrus ya rubuta game da hakkurin Allah sai ka ce mutum ne. AT: "sa'ad da Allah yana jira cikin haƙuri" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
a lokacin Nuhu a zamanin sassaƙan jirgin ruwa
AT: "a lokacin Nuhu, sa'ad da yake sassaƙar jirgin ruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
rayuka takwas
A nan kalmar nan "rayuka" na nufin mutane. AT: "mutane takwas" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)