ha_tn/1pe/03/15.md

496 B

Maimakon haka, keɓe

"Maimakon zama cikin damuwa, keɓe"

ku keɓe Ubangiji Almasihu a cikin zukatanku cewa shi mai tsarki ne

Kalmomin nan "keɓe Ubangiji Almasihu ... mai tsarki ne" na nufin yarda da tsarkin Almasihu. A nan "zuciya" na nufin "cikin mutum." AT: "Yarda a tsakanin ku cewa Ubangiji Almasihu mai tsarki ne" ko "a tsakanin ku, ku girmama Ubangiji Almasihu don shi mai tsarki ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])