265 B
265 B
ta kira shi "ubangijinta"
cewa shi ubangijinta, wato, maigidanta
yanzu kam ku 'ya'yan ta ne
Bitrus ya ce mata masubi waɗanda sun yi kamar yadda Saratu ta yi ana iya ce da su kamar su ainihin 'ya'yan ta ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)