ha_tn/1pe/03/03.md

825 B

Mahaɗin Zance:

Bitrus ya cigaba da magana da matan aure.

bari ta zama

Wannan kalmar "ta" na nufin biyayyar matan auren da kuma halin su ga mazajen su.

na mutum na cikin zuciya

A nan kalmomin nan "mutum na cikin zuciya" da "ziciya" na nufin ɗabi'a na ciki da kuma halayya na mutum. AT: "yadda ka ke a ciki" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]]))

na kamun kai da natsatsen ruhu

"kamun kai da halin zaman lafiya." A nan kalmar nan "natsatse" na nufin "zaman lafiya" ko "natsuwa." Kalmar nan "ruhu" na nufin halin mutum ko hali.

wanda yake da daraja a gaban Allah.

Bitrus ya yi maganar ra'ayin Allah game da mutum kamar mutumin na tsaye a gabansa. AT: "Wanda Allah ya duba cewa yana da daraja" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)