ha_tn/1pe/02/24.md

1.1 KiB

Shi kansa

Tare da nanaci, wannan na nufin Yesu ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

ya ɗauke zunubanmu a cikin jiki nasa ya kai su bisa itace

Anan "ɗauke zunubanmu" na nufin ya sha wahalar hukunci saboda zunubanmu. AT: "sha wahalar hukunci saboda zunubanmu a cikin jikin sa bisa itace" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

itacen

Wannan na nufin giciye wanda Yesu ya mutu a kai, wanda aka yi ta da itace. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ta wurin raunukansa ne kuka warke

AT: "Allah ya warkar da ku don mutane sun yi masa rauni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kuna yawo kamar ɓatattun tumaki

Bitrus ya yi magana game da masu karatunsa kafin su gaskata da Almasihu kamar su na kama da tumakin da ke yawo ba manufa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

makiyayi da mai tsaron rayukanku

Bitrus ya yi magana game da Yesu kamar shi makiyayi ne. Kamar yadda makiyayi ke tsaron tumakin sa, Yesu yana tsaron waɗanda sun dogara a gare shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)