ha_tn/1pe/02/13.md

916 B

sabili da Ubangiji

Ma'anoni masu yiwuwa 1) cewa tawurin biyayya ga hukumomi, su na biyayya ga Ubangiji wanda ya kafa waɗannan hukumomin ko 2) ta wurin biyayya ga hukumomin, za su girmama Yesu wanda kansa ma ya yi biyayya ga hukumomi.

ko ga sarki domin shi ne shugaba

"sarki wanda shine mafi girma ciki hukumar mutane"

wadda aka aika su hori

AT: "wanda sarkin ya aika su hori" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin aikin kirkin ku, za ku kwaɓi jahilcin mutane marassa hikima

"ta wurin aikin nagarta, za ku kwaɓi mutane marasa hikima daga faɗin abubuwan da ba su sani ba"

mori 'yancinku ku yi mugunta

Bitrus ya yi maganar yanayinsu a matsayin 'yantattun mutane kamar wani abu ne da bai kamata su yi amfani da shi don ɓoye halin zunubi ba. AT: "hujjar yin mugayen abubuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

'yan'uwa,

Wannan na nufin dukan masubi.