ha_tn/1pe/02/09.md

762 B

zaɓaɓɓen mutane

za ku iya bayyana cewa Allah ne ya zaɓe su. AT: "mutane wanda Allah ya zaɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

kungiyar firistoci

ma'anoni masu yiwuwa 1) "kungiyar sarakuna da kungiyar firistoci" ko 2) "kungiyan firistoci wanda ke yi wa sarki hidima."

jama'a mallakar Allah

"mutanen Allah"

wanda ya kiraye ku

"wanda ya kira ku ku fita"

daga cikin duhu zuwa cikin haskensa mai ban al'ajibi

A nan "duhu" na nufin yanayin mutane masu zunubi wanɗanda ba su san Allah ba; "haske" na nufin yanayin mutane wanɗanda sun san Allah suna kuma aikata adalci. AT: "daga rayuwar zunubi da rashin sanin Allah zuwa ga rayuwa ta sanin sa da kuma faranta masa rai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)