ha_tn/1pe/02/04.md

1.4 KiB

Muhimmin Bayani:

Bitrus ya fara faɗin misalin Yesu da masubi a matsayin rayayyun duwatsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Zo gare shi, rayayyen dutse

Bitrus ya yi magana game da Yesu kamar shi dutse ne cikin gini. AT: "Zo gare shi, wanda shi kamar dutsen gini, amma rayayye, ba mataccen dutse ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Wanda shi ne rayayyen dutse

Ma'anoni masu yiwuwa suna kamar haka 1) "wanda shi rayayyen dutse ne" ko 2) "wanda shine dutsen da ke bada rai."

wanda mutane suka ƙi

AT: "wanda mutane suka ƙi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma zaɓaɓɓe a gun Allah

AT: "amma wanda Allah ya zaɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ku kuma kamar ... gina ku gida mai ruhaniya

Kamar yadda mutane ke gina haikali a Tsohon Alkawari, masubi kayan da Allah ke amfani da shi ya gina gidan wanda zai yi rayuwa a cikin ta ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku kuma kamar rayayyun duwatsu

Bitrus ya kwatanta masu karatunsa da duwatsun da ke raye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ana gina ku gida mai ruhaniya

AT: "da Allah ke ginawa zuwa ga gidan ruhaniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

tsarkakar firistoci, domin mika hadayu masu ruhaniya

Anan matsayin firist na nufin frist wanda ke cika aikin sa na wajib (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)