ha_tn/1ki/22/51.md

915 B

ya yi mulki shekara biyu

"ya yi mulki shekara biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Ya yi abin da ke mugu a fuskar Yahweh,

Ra'ayin Yahweh akan wani abu ana maganarsa kamar ganin wannan abin. AT: "abinda Yahweh ya ga mugu ne"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a cikin hanyar mahaifiyarsa, da hanyar Yeroboam ɗan Nebot,

Rayuwar mutum ana fassara shi da tafiya kamar mutumin nan ya yi tafiya a hanya. AT: "ya yi abu iri ɗaya da Asa mahaigfinsa, ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya sa Isra'ila su ka yi zunubi

A nan kalmar "Isra'ila" na nufin ƙabilai goma na arewaci da ya kafa mulkin Isra'ila.

ya bauta wa Ba'al ya yi masu sujada

Kalmar "bauta" da "sujada" na nufin abu ɗaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Allahn na Isra'ila

A nan kalmar "Isra'ila" na nufin dukkan ƙabilai goma sha biyu na zuriyar Yakubu.