607 B
607 B
Ya yi tafiya cikin hanyoyi irin na Asa, mahaifinsa
Rayuwar mutum ana fassara shi da tafiya kamar mutumin nan ya yi tafiya a hanya. AT: "ya yi abu iri ɗaya da Asa mahaigfinsa, ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
abin da dai-dai a fuskar Yahweh.
A nan "fuska" na wakiltar gani da ra'ayin Yahweh an fassara kamar yana ganin abin. AT: "abinda Yahweh ya ga mugunta ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
ba a ɗauke wuraren tsafi na tuddai ba
za mu iya cewa. AT: "bai ɗauke wuraren tuddai ba" (Duba: activepassive)