ha_tn/1ki/22/39.md

648 B

ba suna rubuce a littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?

za mu iya cewa misalai amsar mai kyua ce. Tambayar bata buƙatar amsa ay amfani da ita a jaddada abu. Duba yadda aka fassara shi a 15:31. AT: "su na a rubuce a littafin tarihin Isra'ila." ko "za ku iya karanta su a littafin tarihi na sarakunan Isra'ila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

ya yi barci tare da kakaninsa

mutuwar Ahab an yi maganasa kamar ya na barci ne. dabu yadda aka fassara shi a 21:10. AT: "mutuwa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])