ha_tn/1ki/22/37.md

365 B

aka kawo shi Samariya

za mu iya cewa. AT: "sojojinsa suka kawo jikinsa samariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka bizne shi

"mutane suka bizne shi"

kamar yadda Yahweh ya furta.

A nan "kamar yadda Yahweh ya furta" na nufin Yahweh da kansa. AT: "kamar yadda Yahweh ya furta. " (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)