490 B
490 B
aka tallafi sarki a cikin karusarsa
za mu iya cewa. AT: "wani ya riƙe sarkin a cikin karusansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
yin shela
a nan kuka na nufin Sojoji da ke kuwwa. AT: "sojoji suka fara kuwwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Kowanne mutum ya koma birninsa kuma kowanne mutum ya koma jiharsa
waɗannan maganganun na nufin abu ɗaya kuma an haɗa su don a nanata abu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)