476 B
476 B
shugbannin sojoji talatin da biyu
shugabanin sojoji guda biyu-"shugabanin 32" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
'Kada ku yi yaƙi da kowa komai matsayin sojonsa
ta wurin furta komai matsayin sojansa, sarkin na nufin dukkan sojoji. AT: "ka da ku yaƙi kowanne soja" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
ya zama yanzu
Wanna maganar an yi amfani da shi a fara farkon labari. Idan hasrshenk a na da yadda yake sa wa ka iya amfani da shi.