ha_tn/1ki/22/29.md

5.8 KiB

Ahab

Ahab sarki ne mai mugunta wanda yayi mulkin arewacin mulkin Isra'ila daga 875 zuwab854BC. . Srki ahab ya rinjaye mutanen Isra'ila su bautawa gumaka. . Annabi Iliya ya fuskanci Ahabya gaya masa za a yi fãri mai tsananina tsowon shekara uku da rabi a matsayin hukuncin zunubin da sarki ahab yasa suka yi. . Ahab da matarsa Yezebel sun yi mugayen abubuwa, har da yin amfani da ikonsu su kashe mutane marasa laifi. (shawarar fassara: rc://*/ta/man/translate/translate-names How To Translate names) (Duba: Ba'al, Iliya, Yezebel, mulkin Isra'ila, Yahweh) Nasosin littafin mai tsarki: . 1 Sarakuna 18:1-2 . 1Sarakuna 20:1-3 . 2 Tarihi 21:06 . 2 Sarakuna 09:08

Kalmomin bincike:

. Ƙaƙƙarfa: H256

Duba kuma:

Yahweh

Misalai:

1 Sarakuna 19:2 1 Sarakuna 19:3 1 Sarakuna 19:5

Yehoshafat

Yehoshafat sunan waɗansu mutanem biyu n a tsohon juyi. . Wanda aka fi sani da wannan sunan shine Yehoshfat sarki na huɗu na da ya yi mulkin Yahuda. . Ya kawo salama tsakanin Yahuda da Isra'ila ya kuma hallakar da allolin ƙarya. . Ɗayan Yehoshafat "marubuci" na Sulaiman da Dauda. Aikinsa ya haɗa da rubuta takardu wa sarki ya sa hannu da kuma rubuta tarihi mai muhimmanci da ya faru a mulkin. (shawarar fassara: rc://*/ta/man/translate/translate-names How To Translate_names) (Duba kuma: bagadi, Dauda, allolin ƙarya, Isra'ilawa, Yahuda, firistoci, Sulaiman)

Nassoshin littafi mai tsarki:

. 1 Tarihi 03:10-12 . 1 Sarakuna 04:17 . 2 Tarihi 17:01 . 2 Sarakuna01:17 . 2 sama'ila 08:15-18 . Matiyu 01:7-8

Kalmomin bayani:

. Ƙakƙarfa: H3092, G2498

Duba kuma:

alfarwa, alfarwai, allah, allahn ƙarya, alloli, allahiya, bautar gumaka, mai bautawa gumaka, Isra'ila, Isra'ilawa, Firist, firistici, firistoci

Yahuda, mulkin Yahuda

Ƙabilar Yahuda sun fi yawa a cikin ƙabilai goma sha biyu na Isra'ila. Mulkin Yahuda ya ƙumshi ƙabilar Yahuda da t Binyaminu. . Bayan sarki Sulaiman ya mutu, ƙasar Isra'ila ta rabu kashi biyu. Mulkin Yahuda na kudancin ana samun su a yamma da tekun gishiri. . Kai na mulkin Yahuda shi ne Yerusalem. . Sarakuna takwas na mulkin Yahuda su ka yi biyayya da Yahweh suka jagorancin mutanesu su bautawa Yahweh. Sauran sun yi mugunta suka sa mutanen bautar gumaka. . Sama da shekara 120 bayan Asiriya ta ci Isra'ila da yaƙi (kudancin mulkin), Yahuda an ci shi ne ta wurin ƙasar babila. Mutanen Babila sun hallakar da komai har ma sun ɗauki waɗansu mutanen IUsra'ila su zama bayinsu. (Duba Kuma: Yahuda, tekun gishiri) Nassoshin littafi mai_tsarki: . 1 Samaa'ila 30:26-28 . 2 sama'ila 12:08 . Yusha'u 05:14 . Irmiya 07:33 . Alkalawa 01:16-17

Kalmomin ƙarin bayani:

. Ƙaƙƙarfa: H4438, G3063

Misalai:

1 Sarakuna 18:7 1 Sarakana 18:10 1 Sarakuna 18:13 1 Sarakuna 20:1 1 Sarakuna 20:5 1 Sarakuna 20:6 1 Sarakuna 20:9

Rama

Rama wani birni ne a tudun Giliyad kusa da rafin Yodan. Ana kuma kiran shi Rama ta Giliyad. . Rama tana Isra'ila ne a cikin ƙabilar Gad kuma ana yi masa laƙabi da birnin tsibiri . sarki Ahab na Isra'ila da sarki Yehoshafat na Yahuda su ka yi yaƙi da sarkin Aram a Rama. an kashe Ahab a wannan yakin. . Wasu lokuta sarki Ahaziya da sarki Yoram suka yi ƙoƙarin su ɗauke Rama da ga hannun sarki Aram. (Shawarar fassara: rc://*/ta/man/translate/translate-names Translate Names) (Duba kuma: Ahab, Ahaziah, Aram, Gad, Yehoshafat, Yehu, Yoram, yordan, rafi Yodan, Yahuda, tsibiri) Nasosin littafi mai tsarki: . 1 Tarihi 06:73 . 1 Sarakuna 22:03 . 2 Tarihi 18:03 . 2 Sarakuna 08:28-29

Kalmomin bayani:

. Ƙaƙƙarfa: H7216, H7418, H7433

Duba kuma:

gudun hijira

Giliyad, Gildiyawa, Giliyad

Gileyad sunan wani yanki ne na gabas masu duwatsu sosai a gabas da rafin Yodan inda Isra'ilawa ƙabilar Gad, Ru'ubainu da manasse suke. . Yankin ana kuma kiranshi da "birnin tudu na Gileyad" ko "dutsen Gileyad" . "Giliyad" kuma sunan mazaje da yawa ne a tsohon alkawari. ɗaya daga cikin waɗannan mazaje jika ne na Manasse. Wani kuma mahaifin Yafta. (shawarar fassara: rc://*/ta/man/translate/translate-names) (Duba kuma: Gad, Yafta, Manasse, Ru'ubainu, ƙabilai goma sha biyu an Isra'ila )

Nassoshin littafi mai tsarki:

1 Tarihi 02:22 1 sama'ila 11:01 Amos 01:03 Mai-maitawar Shari'a 02:36-37 Farawa 31:21 Farawa 37:25-26 Kalmomin bayani: Ƙaƙƙarfa: H1568, H1569 Duba kuma ƙabilai goma sha biyu na Isra'ila, ƙabilai goma sha biyu na 'ya'yan Isra'ila, ƙabilai goma sha biyu

sarauta, jinin sarautam sarakuna

Kalmar "sarauta" na nuna mutane ko abubuwa da suke da halaƙa da sarki ko gimbiya. . Msalin abubuwa da za a iya kira sarauta sun haɗa da kayan sarki, fada, kursiyi da rawani. . sarki ko sarauniya a kullum suna zama a fada. . sarki yakan sa wasu irin kaya masu ƙayatarwa ana kiransu "rigan sarauta." kuma kayan sarki shuɗi ne, . a sabon alkawari masu ana kiransu "'ya'yan sarki" ko "firist da suke yi wa Allah mai rai hidima" . Kalmar sarauta za a iya fassara ta kuma da "masu dangantaka da sarki" (Duba kuma: sarki, fada,firist, shuɗi, sarauniya,kayan sarauta.) Nassoshin littafi mai tsarki: 1 sarakuna 10:13 2 Tarihi 18:28-30 Amos 07:13 Farawa 49:19-21

kalmomin bayani:

Ƙaƙƙarfa: sarki, sarakuna, mulki, mulkoki, mai sarauta, fada, fadodi, firist, firistoci, firistoci,shuɗi, sarauniya, sarauniyoyi,kayansarauta,

Kayan sarki, kayan sarauta, kayayyakin sarauta

Kayan sarauta dogo ne mai dogon hannu da mace ko na miji zai iya sawa yana nan kamar alkyaba. . kayan sarauta gaban su a buɗe ne kuma ana ɗaure su daga baya zuwa gaba ta wurin ƙugu da igiya. za su iya zama dogaye ko gajeru. . shuɗin kaya ana sa su ne ga jinin sarauta, mai kuɗi Nasaoshin littafi mai tsarki: Fitowa 28:4-5 Farawa 49:11-12 Luka 15:22 Matiyu 27:27-29

kalmomin bayani:

Ƙaƙƙarfa: H145, H155, H899, H1545, H2436, H2684, H3671, H3801, H3830, H3847, H4060, H4254, H4598, H5497, H5622, H6614, H7640, H7757, H7897, H80071, G1746, G2067, G2440, G4749, G4016, G5511

Duba kuma:

sarauta, ma sarauta, sarkuna