ha_tn/1ki/22/21.md

590 B

Zan tafi in zama ruhun ƙarya a bakin dukkan annabawansa

A nan kalmar "ruhu" na nufin halin annabawan da kuma kalmomin "bakin" na nufin abinda za su ce. AT: "ka sa dukkan annabawansa su faɗi ƙarya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duba yanzu

"sosai." kalmar "duba" anan ta ƙara jaddada abin da ya biyo baya.

ya sa ruhun ƙarya a bakin dukkan waɗannan annabawansa