572 B
572 B
ban faɗa maka ba ... sai dai na masifa?
ahab ya tambayi ya jaddada cewa ya faɗi gaskiya game da Mikaiya. AT: "na gaya maka ... sai dai masfa!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
faɗawa Ramot Gileyad
mutuwar Ahab a yaƙi an yi maganar kamar zai faɗi. AT: "zai mutu at Ramot Gileyad" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])
wanisu ya ce ... wani kuma ya ce
"ɗaya ... da wani" na nufin rundunar mala'iku biyu ku uku na samaniya waɗanda suke amsa tambayoyin Yahweh a ayar da ta wuce.