ha_tn/1ki/22/13.md

875 B

duba yanzu

"saurar" ko "mai da hankali akan abinda zan gaya maka"

maganar annabawa abubuwa ne mai kyau ga sarki da baki

Annabawa na faɗin abu ɗaya kamar sun yi magana da abu ɗaya. Maganar "maganar annabi" na nufin saƙon da annabin ya faɗa. AT: "annabawan sun faɗi abu ɗaya mai kyau ga sarkin" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

bari kalmominsu ya zama kamarsu

A nan kalmar "su" na nufin "maganar annabi." AT: "bari abinda ka ce ya zama aabinda sukaa ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

mu tafi

kalmar"su" na nufin Ahab, Yehoshafat, da sojojin su amma ba ga Mikaiya ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

su ba yar da shi a gaban sarki

A nan kalmar "hannu" na nufin iko. AT: "zai bar sarkin ya ci su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)