ha_tn/1ki/19/19.md

531 B

Shafat

wannan sunan na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Shanun huɗa karkiya goma sha biyu

"shanun huɗa karkiya 12" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

shi kansa kuma yana huɗa da karkiyar sha biyu.

Kalmar "kansa" na nuna cewa Ilisha na huɗa da karkiyar ƙarshe, sauran mutne kuma suna yi da sauran goma sha ɗayan. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rpronouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ya ce, "idan ka yarda

Kalmar "ya" na nufin Ilisha.