ha_tn/1ki/19/17.md

981 B

zai kasance

wannan maganar an yi shi ne a gabatar da abinda zai kasance idan Iliya ya yi abinda Yahweh ya umarceshi ya yi. "abinda zai faru shi ne"

duk wanda ya tsere daga takobin Hazayel

"takobi" wakili ne na kisa kamar a yaƙi. AT: "duk wanda Hazazel bai kashe da takobi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zan bari don kaina

A nan kalmar "zan" da kuma "kaina" na nufin Yahweh. AT: "zan cece su daga mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

mutum dubu bakwai

"mutum 7,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

waɗanda ba su rusuna wa Ba'al da gwiwonsu ba, ba su kuma sumbace shi da bakunansu ba

"rusuna" da "sumbata" wakilai ne na yadda mutane suke yi su bautawa gumaka. An haɗa su domin a jaddada. AT: "waɗanda basu rusuna su bauta da sumbatar Ba'al ba" ko kuma "waɗanda basu yi wa Ba'al sujada ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])