ha_tn/1ki/19/13.md

397 B

ya rufe fuskarsa da alkyabbarsa

"ya rufe fuskarsa da alkyabbarsa" Alkyabba wani dogon igiya na, yankin kaya da zai iya rufe dukkan jiki.

sai murya ta zo gare shi

"sai ya ji murya"

me kake yi anan ... suna ma ƙoƙarin su ɗauki raina

An fassara shi a 19:9.

Ni, Ni kaɗai na rage

A nan kalmar "Ni" an mai-maita ta domin a jaddada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)