ha_tn/1ki/19/07.md

234 B

zai yi maka yawa

"zai zama maka da wahala ƙwarai."

tafiya da wannan abincin har kwana arba'in dare da rana

"wannan abincin ya ba shi karfin yin tafiya kwana 40 da yini 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)