646 B
646 B
shi da kansa ya yi tafiyar yini guda
Kalmar "kansa" an yi amfani da ita a nanata shi kaɗai ne. AT: "ya yi tafiya shi kaɗai na yini ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
itacen aduwa
"itacen aduwa" bishiyace da take girma a sahara. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
ya yi wa kansa roƙo da bari ya mutu
"ya yai addu'a cewa bari ya mutu"
Ya isa haka, yanzu, Yahweh
"waɗannan bala'in ya yi mani yawa, Yahweh"
gurasa ana gasawa a kan garwashi
za mu iya cewa. AT: "gurasa da wani ya dafa akan dutse"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
butar ruwa
"abin zuba ruwa"