ha_tn/1ki/19/01.md

343 B

Bari alloli su yi mani, harma fiye kuma

Wannan kwantanci an yi amfani da shi ay rantsuwa mai ƙarfi ainun. "bari alloli su kashe ni, su ma yi abin da yafi haka muni"

idan ban mai da ran ka kamar ran ɗaya daga waɗannan matattun annanbawa

"idan ba zan kashe ka kamar yadda ka kashe waɗannan annabawan ba"

ya tsere

"ya tashi tsaye"