ha_tn/1ki/17/22.md

795 B

Yahweh kuwa ya saurari muryar Iliya

A nan "murya" na wakiltar abinda Iliya ya yi addu'a akai. AT: "Yahweh ya amsa addu'ar Iliya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ran yaron ya komo gare shi sai ya farfaɗo

Waɗannan jimloli guda biyu na nufin abu ɗaya. AT: "yaron ya dawo da rai " ko "yaron yansake rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ɗakinsa

A nan "sa" na nufin Iliya.

ki gani, ɗauki yaronki yana da rai

Kalmar "ki gani" anan ya na jan hankalinmu mu gane bayani na bammamaki da ya biyo baya.

maganar Yahweh kuwa da ke cikin bakinka gaskiya ce.''

A nan "magana" na nufin saƙon Yahweh. Kuma "baki" na wakiltar abinda Iliya ya ce. AT: "saƙon da ka faɗa daga Yahweh gaskiya ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)