ha_tn/1ki/17/19.md

900 B

inda ya ke zama

A nan "ya'' na nufin Iliya.

a kan gadonsa

A nan "sa" na nufin Iliya.

ka kuma kawo masifa a kan gwauruwan nan wadda na ke zaune wurinta, ta wurin kashe mata ɗa?

Wasu ma'anoni 1) Iliya na yin tambaya sosai. AT: "don me za ka sa gwauruwa da nake zama da ita ta sha wuya har ma da kashe ɗanta" 2) Iliya ya yi amfani da tambaya ya nuna baƙin cikinsa. AT: " lailai, ba za ka sa gwauruwa da na ke zama da ita ta sha wahala har ma da kashe yaronta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ka kuma kawo masifa a kan gwauruwan

Don sa gwauruwa ta sha wahala an yi maganarsa kamar "masifa" abu ne da aka ɗora wa gwauruwar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka kuma kawo masifa

A nan "kuma" ƙari akan masifar da fãri ya kawo.

ya miƙe a kan yaron

Wannan habaici ne. AT: "kwanta a kan yaron" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)