ha_tn/1ki/17/17.md

457 B

ɗan macen, matar wadda take da gidan

"ɗan macen, wadda take da gidan"

ba sauran numfashi a wurinsa

Wannan wata hanya ce ta cewa yaron matar ya mutu. AT: "ya daina numfashi" ko "ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

mutumin Allah

Jimlar "mutumin Allah" wani suna ne na annabi.

zunubina

Wannan na nufin zunubi gaba ɗaya ba wai wani zunubi dabam ba. AT: "zunubina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)