ha_tn/1ki/17/14.md

950 B

Yahweh ya aiko da ruwan sama

Wannan habaici ne ma'ana Yahweh ya sa a yi ruwan sama. AT: " Yahweh ya sa aka yi ruwan sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ita da Iliya da sauran yan gidan, sun ci har kwanaki da yawa

Harshe na ainahi ya ce, "da ita da shi da 'yan gindata suka ci har kwanaki da yawa." ba a gane ko wanene "shi" ba. Zai iya zama 1) iliya, gwauruwa, suka ci har kwanaki da yawa ko 2) gwauruwar, ɗanta, da dukkan wanda ke raye a gidanta suka ci har kwanaki da yawa ko 3) Iliya, gwauruwa, da dukkan rayayye na gidanta suka ci har kwanaki da yawa.

sauran yan gidan

zai iya yiwuwa "'yan gidanta" sune 1) 'ya yan gwauruwan 2) mutanen da suke zama a gidanta amma ba a sa su a cikin labarin ba ko 3)'ya'yanta da sauran rayayyu da suke zama a gidanta.

kamar yadda maganar Yahweh ta ce

A nan "magana" na wakiltar Yahweh da kansa. AT: "kamar yaddad Yahweh ya ce" (duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)