ha_tn/1ki/17/11.md

720 B

'Kamar yadda Yahweh Allahnka yake da rai,

Wannan jimla rantsuwa ce da ta jaddada cewa abin da za a ce gaskiya.

ɗan abinci

"abinci kaɗan"

abinci

"garin alkama" Wannan abinda ake amfani da shi a yi burodi.

gani

Kalmar "gani" anan ta ƙara jaddada abin da zai biyo baya.

' yan itatuwa biyu

Wannan zai iya zama 'yan itatuwa biya ko 'yan itatuwa. (Duba: trnaslate_numbers)

mu ci, mu mutu

Ya nuna cewa za su mutu saboda basu da sauran abinci. AT: "da zamu ci bayan nan, yunwa ya kashe mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sa'an nan ki yi wa kanki da ɗanki.

Ya na nuna cewa za a sami garin alkama da mai da za a sake yin wani. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)