344 B
344 B
ya yi yadda Yahweh ya umarta.
A nan "kalmar" na wakiltar Yahweh da kansa. AT: "yadda Yahweh ya umarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Ƙaramin rafin Kerit
Wannan sunan wani ƙaramin rafi ne. An fassara shi a 17:2. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
a ƙasar
"a yankin" ko kuma "a wancan ƙasa"