ha_tn/1ki/16/31.md

1.2 KiB

Da yake Ahab abu ne mai sauki a gare shi ya bi zunuban Yeroboam ɗan Nebat,

Ya nuna Ahab na shirin yin mummunan zunubi. Ma'anar wannan maganar zai iya AT: "kamar Ahab yana ganin cewa ya yi tafiya a zunubin Yeroboam ɗan Nebat bai ishe ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Da yake Ahab abu ne mai sauki

Wannan habaici ne. Jimlar "ga Ahab" ya ga ko ya yi tunani wani abu. AT: "da yake Ahab abu ne mai sauki " ko "Ahab na ganin bai isa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

abin da bai isa ba

"abu da bai isa ba" ko "kaɗan"

ya yi tafiya a zunubin Yeroboam ɗan Nebat

Tafiya a zunubin Yeroboam na nufin yin zunubi yadda Yeroboam ya yi. AT: "yin zunubi yadda Yeroboam ɗan Nebat yayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya je yana bauta wa Ba'al, yana kuma yi masa sujada

Waɗannan jimloli na nufin abu ɗaya. Jimlar "yi masa sujada" nu nuna yadda mutane suke sunkuyawa suyi sujada. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Allah na Isra'ila

A nan kalmar "Isra'ila" na nuna ƙasar Isra'ila, wanda ya haɗa da ƙabilai goma sha biyu.

Sarkin Isra'ila

A nan kalmar "Isra'ila" na nuna mulkin Isra'ila, wanda ya ƙunshi ƙabilai goma.