ha_tn/1ki/16/25.md

1.6 KiB

aikata mugunta a fuskar Yahweh,

Fuskar Yahweh na nuna hukuncin Yahweh. AT: "abinda yake mugu a hukuncin Yahweh" ko "abinda Yahweh ya ga mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama ya yi tafiya a dukkan hanyoyin da Yeroboam ɗan Nebat

Tafiya na wakiltar rayuwa. AT: "ya yi dukkan abin da Yeroboam ɗan Nebat ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

irin zunubansa wanda ya sa Isra'ila suka yi zunubi

Wa su ma'anoni sune "sa" da "nasa" na nufin 1) Ba'asha 2) Yeroboam.

cikin zunubinsa

Waɗansu ma'anoni sune tafiya cikin zunubinsa 1) yin zunubi kamar yadda Yeroboam yayi. AT: "yayi zunubi kamar yadda Yeroboam ya yi" 2) zunubi kullum. AT: "ya na zunubi kullum" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta haka ya sa Isra'ila su ka yi zunubi

Jagorancin mutane su yi zunubi na wakiltar rinjayar zuwa zunubi. AT: "zunubinsa, ta haka ya rinjaye Isra'ila suka yi zunubi" ko "ta yin irin wannan zunubin, ya rinjayi mutane su ka yi zunubi."

su sa Yahweh ya yi fushi ... ya yi fushi da gumakansu na wofi

Allah ya yi fushi da mutanen saboda sun yi wa gumaka sujada. Duba yadda aka fassara irin wannan jimlar a 16:11. AT: "a sa Yahweh, Allah na Isra'ila, fushi saboda sun yi wa gumaka na wofi sujada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

gumakansu na wofi

Kalmar "wofi" anan na tunashe da mutanen cewa gumaka wofi ne saboda ba za su iya yin komai ba. AT: "gumakansu, waɗanda wofi" ko "gukansu, waɗanda wofi ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-distinguish)

Allahn Isra'ila

a nan kalmar "Isra'ila" na nufin dukkan ƙabilai goma sha biyu da suka fito da Yakubu.