681 B
681 B
Tirza
Wannan sunan birni ne. Duba yadda yake a 14:17.
Shemer
Wannan sunan na miji ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
talanti biyu na azurfa
Za ka iya canza wannan zuwa ma'auni na zamani. AT: "68 kilogiran azurfa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)
ya gina birnin
Kalmar "ya" na nufin Omri. Ya umarci mutane su gina birnin. AT: "Omri ya sa mutanen sa su gina birnin" ko "Omri ya yi bada umarni, mutanensa suka gina birnin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
bayan sunan Shemer
Wannan habaici ne ma'ana "a girmama Shemer" ko "domin mutana su tuna da Shemer" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)