ha_tn/1ki/16/21.md

387 B

suka bi Tibni ... suka bi Omri

A nan "bi" na nufin goyon baya ko son su mai da shi sarki. AT: "goyon bayan Tibni ɗan Ginat, rabi kuma suka goyi bayan Omri" ko "son su mai da Tibni ɗan Ginat sarki, rabi kuma suna son sa Omri sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suna da ƙarfi fiye da mutanen da suka bi Tibni

"sun yi rinjaye akan mutanen da suka bi Tibni"