ha_tn/1ki/16/18.md

1.5 KiB

ya ga an ci birnin

za mu iya cewa. AT: "cewa Omri da sojojin sun ɗauke birnin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

aikata mugunta a fuskar Yahweh

Fuskar Yahweh na wakilta hukuncin Yahweh. AT: "abinda ya ke mugu a idon Yahweh" ko "abinda Yahweh ya Dauka ya mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya bi hanyar Yerobowam

A nan tafiya na nufin rayuwa. AT: "yin irin abin da Yeroboam ya yi" (Duab: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

saboda da ya jagoranci Isra'ila su yi zunubi

Jagorantar mutane su yi wani abu na wakiltar rinjayarsu su yi. AT: "saboda ya rinjayi Isra'ila su yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cin amanar da ya yi

Cin amana na nufin shirin Zimri na kashe Ela, sarkin Isra'ila. Ma'anar wannan shi ne. AT: "yadda ya shirya wa sarkin Ela" ko "yadda ya kashe sarkin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ba a rubuce su ke ba a cikin littafin tarihi na sarakunan Isra'ila?

Wannan tambaya ce aka yi amfani da ita ko a faɗa ko kuma tunashe da mai karatu cewa bayani game da Zimri yana waɗansu littafi. Wannan tambayar da bata ɓuƙatar amsa za a iya cewa. Duba yadda aka fassara shi a 14:29. AT: "an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba a rubuta su ba ... Isra'ila

za a iya cewa. AT: "wani ya rubuta game da su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)