ha_tn/1ki/16/15.md

782 B

Tirza

Wannan sunan sunan birni ne. Duba yadda aka fassara shi a 14:17.

sojoji sun yi sansani a Gibbeto

Kalmar "sojoji" na nufin sojojin mulkin Isra'ila.

Gibbeto

Wannan sunan birnni ne. Dubi yadda aka fassara shi a 15:27.

Sojojin da suka yi sansani a wurin suka ji an ce

za a iya sa shi a aikatau. AT: "16Sojojin da suka yi sansani a wurin suka ji an ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukkan Isra'ila

Yawancin lokaci an yi amfani da shi, ya na wakiltar sojojin Isra'ila. Anan kalmar "dukka" gaba ɗaya ne da yake nufin "mafi mahimmanci." AT: "dukkan sojojin Isra'ila" ko "mafi muhimmanci a cikin sojojin Isra'ila" ko "sojojin Isra'ila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]])