ha_tn/1ki/16/14.md

575 B

ba suna a rubuce ba ... sarakunan Isra'ila

Wannan tambaya ce aka yi amfani da ita ko a faɗa ko kuma tunashe da mai karatu cewa bayani game da Ela yana waɗansu littafi. Wannan tambayar da bata ɓuƙatar amsa za a iya cewa. Duba yadda aka fassara shi a 15:31. AT: "an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba suna a rubuce ba ... Isra'ila

za a iya bayyana wanna a matsayin aikatau. AT: "wani ya rubuta su a littafin tarihin na sarakunan Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)