1.0 KiB
1.0 KiB
Bai bar namiji ko ɗaya a raye ba
Wannan na nufin ya kashe dukkan mazaje da yara maza. AT: " bai bar ko na miji ɗaya a raye ba"
maganar Yahweh
"saƙon Yahweh" ko "saƙo daga Yahweh"
bisa ga maganar da Yahweh wanda ya faɗa a kan Ba'asha ta bakin annabi Yehu
Magana "daga" na nufin gaya wa annabin ya faɗa annabin kuma yana faɗa. AT: "da Yahweh ya gaya wa Yehu ya faɗa akan Ba'asha" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
sun jagoranci Isra'ila sun yi zunubi
jagorantar mutane su ui wani abu shine rinjayar su suyi. AT: "sun rinjayi Isra'ila su yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
don sun tsokani Yahweh, Allah na Isra'ila, ya yi fushi da gumakunsu.
Allah ya yi fushi da mutanen saboda sun bautawa gumaka. Ma'anar wannan shine. AT: "sun sa Yahweh, Allahn Isra'ila, ya yi fushi saboda sun yi wa gumak sujada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Allah na Isra'ila
A nan kalmar "Isra'ila" na nufin dukkan ƙabilai goma sha biyu da suka fito daga Yakubu.