ha_tn/1ki/16/07.md

911 B

Sai maganar Yahweh ta zo

Wannan habaici ne aka yi amfani da shi a gabatar da wani abu da Allah ya gaya wa annabawan sa ko mutanen sa. Duba yadda aka fassara shi a 6:11. AT: "Yahweh ya yi maganar" ko "Yhaweh ya yi faɗi waɗannan kalmomi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

dukkan mugutar da ya aikata a fuskar Yahweh

Fuskar Yahweh wakili ne na hukuncin Yahweh. AT: "dukkan muguntar da Ba'asha ya yi a hukuncin Yahweh" ko "dukkan abubuwan da Ba'asha ya yi da Yahweh ya ga mugunta ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

saboda su sa shi ya yi fushi

sunan "fushi" za a iya sa yi a fayyace "fushi." AT: "saboda a sa Yahweh ya yi fushi" ko "cewa sun sa Allah ya yi zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

da ayyukan hannun sa

Hannu na wakiltar Ba'asha ko ayyukansa. AT: "ayyukan da Ba'asha yayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)