ha_tn/1ki/16/05.md

1.2 KiB

ba suna a rubuce a littafin tarihi na sarakunan Isra'ila ba?

Wannan tambayar an yi ta ne ko a faɗa ko a tunasheda mai karatu bayanai game da Ahijana nan a wannan littafin. Duba yadda aka fassara a 15:31. wannan tambayar da bata buƙatar amsa za a iya cewa. AT: "ba su na nan ba a rubuce a cikin littafin tarihin sarakunan Yahuda?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba suna a rubuce a littafin tarihi na sarakunan Isra'ila ba?

za a iya cewa. AT: "wani ya rubuta game da shi a littafin tarihi na sarakunan Isra'ila ba?." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ba'asha ya yi barci da kakaninsa

Barci kalma ce ta kwantar da hankali da yake wakiltar mutuwa. AT: "Ba'asha ya mutu kamar yadda kakaninsa suka yi" ko "kamar kakaninsa, Ba'asha ya mutu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

aka bizne shi

za a iya sa shi a aikatau. AT: "mutane suka bizme shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Tirza

Wannan sunan birni ne. Duba yadda aka fassara shi a 14:17

ya zama sarki a gurbinsa.

Jimlar "a gurbinsa" kwatanci ne na "maimakon shi." AT: "ya zama sarki a maimakon Ba'asha" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)