ha_tn/1ki/16/03.md

490 B

Mahaɗin Zance:

Yahweh ya ci gaba da gayawa Ba'asha abinda zai yi masa.

Duba, zan shafe Ba'asha da iyalinsa gaba ɗaya

Yahweh na magana da Ba'asha, kuma jimlar "iyalinsa"na nufin iyalin Ba'asha. Za mu iya fassara shi kalmar "kai" da "naka". AT: "ka saurara, zan share ka da iyalinka gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

zan share gaba ɗaya

share wa na nufin hallakarwa. AT: "zan hallakar gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)