ha_tn/1ki/16/01.md

939 B

Kalmar Yahweh ta zo

Wannan habaicin na nufin maganar Yahweh. Duba yadda aka fassara shi a 6:11. AT: "Yahweh ya faɗi saƙonsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ko da yake na ɗauke ka

Wannan saƙon Allah ne da Yehu zai ba Ba'asha. Kalmar "ka" na nufin Ba'asha

na ɗauke ka daga cikin ƙura

"na ɗauke ka daga cikin ƙura." zama cikin ƙura a ƙasa na wakiltar rashin amfani. Dauke wani na nufin sa shi ya zama mai amfani. AT: "na ɗauke ka daga wuri marar amfani ƙwarai" ko "lokacin da baka da iko ko rinjaye wurin mutane, na mai da kai mai amfani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka yi tafiya irinta Yeroboam

Tafiya na wakiltar rayuwa. Yeroboam da Ba'asha dukka sun yi zunubi. Ma'anar wannan shi ne. AT: "ka yi irin abinda Yeroboam ya yi" ko "ka yi zunubi kamar yadda Yeroboam ya yi zunubi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])