ha_tn/1ki/14/29.md

1.6 KiB

an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda

za mu iya cewa ko kuma mu sa rai amsar ta zama gaskiya. tambayar ba ya buƙatar amsa kuma anyiamfani da shi domin a jaddada. AT: " an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuda." ko kuma "za ku iya karanta game da su a littafin tarihin sarakunan Yahuda." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])

littafin tarihin sarakunan Yahuda

Wannan na nufin littattafan da ba a amfani da su yanzu.

kullum ana ta yin yaƙi

"akwai yaƙi kullum" ko "kwai yaƙi da ya daɗe"

yaƙi tsakanin Rehoboam da Yeroboam.

Sunan sarakunan na nufin cewa akwai yaƙi tsakanin sojojin Rehoboam da Yeroboam. at: "sojojin Rehobowam da sojojin Yeroboam suna ta faɗa kullum-kullum" (UDB) ko "Rehoboam da mutanensa da kuma Yeroboam da mutanensa sun ta yaƙiba tsayawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

barci tare da kakanninsa

mutuwar Rehoboam an yi maganarsa kamar ya kwanta barci. Duba yadda aka fassara shi a 2:10. AT: "mutuwa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])

aka bizne shi gtare da su

za mu iya cewa. AT: "mutane suka bizne shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na'ama

Wannan sunan mace ne. Duba yadda aka fassara shi a 14:21. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ahija ɗansa

"Ahija yaron Rehoboam"

ya gaje shi a matsayin sarki

Jimlar "a matsayinsa" wakili ne ma'ana "maimakonsa." AT: "ya zama sarki a maimakon Rehoboam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)