ha_tn/1ki/14/25.md

1.3 KiB

a shekara ta biyar ta sarki Rehobowam

Wannan na nufin shekara ta biyar ta mulkin sarki Rehobowam. AT: "a shekara ta biyar da Rehobowam ya ke sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Shishak sarkin Masar ya na gãba da Yerusalem.

"Shishak sarkim masar" wakili ne na Shishak tare da sojojin masar. AT: "Shishak sarkin masar da sojojin sa, su ka zo gaba da Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Shishak

Wannan sunan na miji ne. Duba yadda aka fassara shi 11:40. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

zo gãba da

Wannan habaici ne wanda yake nufin takawa gãba da ko kuma kai hari. AT: (zo su kai hari) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ya ɗauke kome da kome

Wannan na gaba ɗaya ne da yake nuna dukkan wani abu matuƙar mahimmancida za a iya samu an ɗauke. AT: "ya ɗauke abubuwa masu muhimmanci da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

ya ɗauke

kalmar "ya" na nufin Shishak da dukkan sojojin da suke tare da shi. AT: "Shishak da sojojinsa sun ɗauka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

da Sulaiman ya yi

A nan "Sulaiman" na nufin masu sana'a waɗanda suka yi aiki da Sulaiman don yin garkuwa. AT: "da Sulaiman ya sa ma;aikatansa suka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)