808 B
808 B
gama su ma sun gina
Kalmar "suma" anan ta na nufin 'ya'yan Yahuda.
gina wa kansu
"sun gina domin amfanin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
a kan kowanne tudu mai tsawo da ƙarƙashin kowanne koren itace.
Wannan za iya zama fifitawa da yake nuna akwai wurare da yawa na sujada ga allolin ƙarya a dukkan ƙasar. AT: " a kan kowanne tudu mai tsawo da ƙarƙashin kowanne koren itace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
karuwan tsafi
(karuwan addini) ko "karuwai mazaje." Wannan na nufin mazaje karuwai waɗanda suka ba da kansu ga bautar gumaka.
Suka yi abubuwan bankyama kamar al'ummai da
A nan "al'ummai" na wakiltar mutane na wancan wurin. AT: "dukkan abin ban ƙyama da mutanen suka yi, waɗanda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)