ha_tn/1ki/14/19.md

576 B

kalli

"duba"

an rubuta su a cikin

za a iya cewa. AT: "za ku iya samun su a rubuce a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Wannan na nuna labarin da ya faru a baya.

shekara ashirin da biyu

shekara biyu - "shekara 22" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

ya yi barci tare da kakanisa

Mutuwar Yerobowam ana maganarsa kamar ya kwanta barci. Duba yadda aka fassara shi a 2:10. AT: "mutuwa" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]])