ha_tn/1ki/14/17.md

738 B

Tirza

Wannan suna birni ne inda Yerobowam ke zama. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Dukkan Isra'ila su ka bizne shi, suka yi makoki dominsa

Wannan an haɗa shi gaba ɗaya ne ma;ana mutanen Isra'ila suka bizne shi suka yi masa makoki. AT: "mutane da yawa na Isra'ila su na wurin ya yinda aka bizne shi, mutanen Isra'ila kuma suka yi makoki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

kamar yadda aka faɗa masu ta wurin maganar Yahweh

za mu iya cewa. AT: "kamar yadda Yahweh faɗa musu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

maganar Yahweh

A nan "magana" na wakiltar saƙon Yahweh. AT: "saƙon Yahweh" ko kuma "saƙon Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)