ha_tn/1ki/14/14.md

998 B

yanke iyalin Yeroboam

Marubucin na magana ne da sabon sarkin Isra'ila yana hallakar da iyalin Yerobowam da kuma hana shi samun zuriyakamar wanda yake yanke rassa daga bishiya. AT: "hallakar da zuriyar Yerobowam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama Yahweh zai hukunta Isra'ila kamar yadda a kan girgiza iwa a ruwa,

marubucin anan ya yi amfani da wannan ya nuna yadda Yahwehzai kawo hukunci a kan mutanen Isra'ila. AT: "Yahweh zai hukunta mutanen Isra'ila kamar yadda ake girgiza iwa a ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kamar yadda a kan girgiza iwa a ruwa,

za mu iya cewa. AT: "kamar rafin ruwa yana girgiza iwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zai bayar da Isra'ila daga wannan ƙasa mai kyau

Yahweh ya misalta Isra'ilawa kamar tsire wanda zai cire shi har da sauyar sa. AT: "zai cire mutanen Isra'ila daga wannan ƙasa mai kyau"Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor

zai watsar da su

"kaca-kaca da su"