1.2 KiB
Duk wanda yake na iyalinka wanda ya mutu a birni karnuka su cinye shi
za mu iya cewa. AT: "karnuka za ci duk wanda ya mutu a iyalinka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
wanda kuma ya mutu a fili tsuntsayen sammai su cinye shi
za mu iya cewa. AT: "tsuntsayen sama za su ci duk wanda ya mutu a fili" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya yin da ƙafarki ta shiga birni,
Kalmar "ƙafa" wakili ne na dukkan mutum. AT: "idan kika shiga birnin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
dukkan Isra'ila
wannan gaba ɗaya yana nufin mutane arewacin mulkin Isra'ila. AT: "mutanen Isra'ilawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)
zai je kabari
"a bizne shi a kabari"
daga cikin gidan Yeroboam,
Kalmar "gida" a nan wakili ne na "iyali." AT: "dukkan iyalin Yerobowam" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
aka sa me shi da aikata abu mai kyau a fuskar Yahweh, Allah na Isra'ila.
Gababn Yahweh na wakiltar hukuncin Yahweh. Z a mu iya cewa. AT: "ko Yahweh, Allahn Isra'ila, zai samu dukkan abinda ya hukunta dai-dai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])