807 B
807 B
Me ya sa ki ke yi kamar ba ke ce ba?
Wannan tambayar na nuna cewa Ahijah yasan ta ḅad da kama ne. AT: "ki daina nu ke wata dabam ce, na san ko ke wacece." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
An aiko ni gare ki da labari mara daɗi.
za mu iya cewa. AT: "Yahweh ya ce in baki labari mara daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
na sa ka zama
"na ɗaukaka ka"
Na yage mulki daga
Allah ya cire yawancin mulkin kamar mutum na yage yanki kaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ya bi ni
"yi min biyayya"
abin da ke dai-dai a idanuna.
Idanun na wakiltar gani, gani kuma na wakiltar tunani ko kuma hukunci. AT: "abin da na hukunta gaskiya ne" ko kuma "abin da nake ganin gaskiya ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)